KAYAN HADI:
1 Alkama
2 Yeast
3 Baking powder
4 Gishiri
3 Baking powder
4 Gishiri
YADDA ZA A HADA
- Ki tankade alkama Kofi 2 kizuba yeast kisa ruwa Ki kwaba amma kar kwabin yayi ruwa Ki rufe kamar 4-5 hours.
- Saiki sa gishiri da baking powder a juya idan yayi kauri kina iya qara ruwa.
- Sai a sa aleda Ki kulla ko ga gwangwani nayin cake ko abun silver.
- A zuba ruwa a tukunya a jera su kamar yadda ake dafa alala.
- Idan ya dahu 20-30 minutes haka Ki sauke.
- Ana ci da miyan vegetables ko stew ko miyar da ake so.
- Kuma kina iya hada filawa da alkama idan zakiyi, kuma anayin na filawa ita kadai.
No comments:
Post a Comment